Looking For Anything Specific?

ads header

JADAWALI:Na zakarun turai

A yau juma'a aka raba jadawalin kofin zakarun nashiyar turai, Wanda yabada mamaki sosai, (1) Ath madrid tare da manchester city. (2) benfica tare da liverpool. (3)bayer munich tare da villa real. (4) madrid tare da chelsea. Mutane suna ganin wannan haÉ—in yayi daÉ—i sosai musamman madrid da ita da chelsea haÉ—uwar su ta baya ansamu nassara akan madrid gashi Shekara ta hada zamuga tarihi zai mai maita kansa kuwa.. 

Post a Comment

0 Comments