Looking For Anything Specific?

ads header

AN KAWO VAR WATO NA'URA MAI TEMAKAWA ALƘALIN WASA, AFCON

Tunda ake buga AFCON ba'ataba anfani da VAR sai wannan shekarar akasamu cigaba, gaskiya dole a jinjinawa cameroon sunyi kokari sosai, wani ikon allah ana kawota tafara temakawa masu masaukin bqki har taba du bugun daga kai sai mai tsaran raga, (MEZA KUCE AKAN KOKARIN DA CAMEROON TAYI A WANNAN GASAR❓❓)

Post a Comment

0 Comments